Hanya Mafi sauki domin kallon sababbin fina-finan Hausa

Sauke Manhajar NORTHFLIX A Wayoyinku Na Hannu Domin More Kallon Sabbin Finafinan Hausa Cikin Sauki.

Rahama Sadau Ta Yi Wa Sauran Jarumai Fintikau A Shafin Twitter

Shahararriyar jaruma Rahama Sadau ta kafa tarihin zamowa jaruma ta farko a Kannywood da ta samu dimbin mabiya a shafin sada zumunta na Twiter har dubu 250 da ‘yan kai.

JAKAR MAGADA Trailer | Hali Dubu Movies | Northflix

Sauke Manhajar NORTHFLIX A Wayoyinku Na Hannu Domin More Kallon Sabbin Finafinan Hausa Cikin Sauki.